Aminu Shehu's Album: Wall Photos

Photo 1 of 1 in Wall Photos

A duk lokacin da bukata bata biya ba zaka ga mutum yana kyarkyara. Amma a lokacin da ake cikin daula ba'a tunawa da talaka ko a waiwaya don sanin mai yake ciki. Abin kunya.

Comments

0 comments